Saukar da application din KeepVid
Kallon bidiyoyi abun sha'awane da burgewa musamman ma idan kanayin wannan kallon ne online acikin wayarka kirar smartphone. Hakan zai baka daman da zaka iyayin kallon bidiyoyin da kakeso daban daban musamman a YouTube, da Instagram, da sauransu kafafen internet da ake saka bidiyoyi. KeepVid yana daya daga cikin application da ake amfani dasu domin sauke bidiyoyi a internet. Hakama wannan application din ana amfani dashi a saukar da kade kade da wakoki a shafukan internet. Kuma ana iya converting na bidiyo zuwa waka, wato yazamo kawai sautin muryar bidiyon akeji, amma ba'a ganin hoton bidiyon dake motsawa.

KeepVid dai wani application ne dake da matukar amfani ga masu amfani da wayoyi samfurin smart phones irinsu Android da wayoyin kamfanin Apple wato iOS. Domin ya kunshi manyan shafukan sada zumunta na internet kamansu Facebook, da Instragram, da Twitter da makamantan su. Wannan application din yana aiki a mafi yawa daga cikin wayoyin Android, kama daga version 4 zuwa manyan version.
KeepVid yana bada daman yin kallon a online wato streaming kenan. Ba anan kadai ya tsaya ba, ana iya aikewa da karban sakonni dashi a shafukan sada zumunta dake kunshe acikin sa a kyauta.
KeepVid ana iya saukar da video da waka dashi acikin shafukan da suke cikinshi kamansu Youtube, da Vimeo, da Instagram, da sauran su. Wannan application din yana da dadin sha'ani da kuma saukin sarrafawa. Saide kawai mutum ya kasance yana da isasshiyar data da caji.
Sanin kowane cewa yanzu mafi yawa daga cikin wayoyin da mutane suke amfani dasu duk smart phones ne. Sannan su smart phone bakaman wayoyin da muka saba dasu ada bane. Saboda su smart phone sunzo da salo daban daban na zamani acikinsu daya banbanta su da wayoyin zamanin baya.
KeepVid dai application ne kuma jigon amfanin shi shine yin download a shafukan internet. Akwai nau'insa a Playstore da kuma asalin shafinsu. Idan kana bukatar na kamfanin nasu shiga nan domin saukar dashi a wayarka. Amma fa katabbata kana da browser kaman FireFox, ko Chrome.
A zancen gaskiya application na kamfanin KeepVid din yana da shafuka masu yawa acikin sa sama dana Play store. Ga wanda yakeson na Play store din ya shiga nan domin saukar dashi awayar sa.
Bari mutsaya anan sai kuma agaba idan munzo da tutorial akan yanda ake aiki dashi. Muna fatan wannan tutorial din zai taimaka wajen samun saukin yin streaming a wayoyinmu.
Muna fatan zaku cigaba da kasance da wannan shafin tare da gaiyato mana abokai da sauran jama'a domin suma suzo su bada tasu gudunmuwar tare da karanta wasu bayanan domin koyan wasu abubuwa. Mungode.

Leave a Comment