Mu koyi joni darasi na daya June 25, 2020 Daga cikin darusan da su ka gabata mun yi bayanin yanda ake gyara waya idan ta fada ruwa , da mun bayanin yanda ake ragewa waya wahala , ...
Menene Force? June 07, 2020 Shin sau nawa ka ke yin aiki a kullum, kaman dagawa, ko turawa, ko kuma jawowa? Ba kaman yanda akasarin mutane su ka sani ba, a physics ...
Menene light-year? December 26, 2019 Domin gano tazara ko nisan dake tsakanin ababe biyu ko sama da haka, akan bukaci ma'auni kaman zaren awu wato tape, ko katakon awu wat...
Ka'idojin motsawa (laws of motion) November 07, 2019 Ababen sufuri na zamani kamansu jirgi, da mota, da babur duk su na tafiyane akan wasu ka'idoji wanda masanin kimiyya da lissafi Isaac N...
Ya ya Saurin Haske Yake? August 14, 2019 Haske shine abun da ya fi komai sauri, kaman yanda binciken kimiyya ya nuna. Duba da nisan dinbin miliyoyin kilomita dake tsakanin duniyar ...
Menene SPEED? March 30, 2018 Ababen hawa kaman motoci, da jirage, da kekuna sun zama abokan huldar mai tafiya. Domin da su ake amfani a je duk inda ake bukatar zuwa cik...
Tsaunin mount everest March 25, 2018 Tsaunin mount everest shine tsaunin da ya fi kowane tsauni tsayi a duniyan nan (Earth). Saboda a wajen da tsaunin ya ke anan dutsen da ya f...
Menene ya sa dutse ya ke aman wuta? March 25, 2018 Kaman yanda mu ka sani, ko mu ke ji a labarai, ko kuma dai mu ke gani a talabijin za mu ga a wata kasa an nuno wani dutse ya na aman wuta. ...
Bayanin kimiyya game da duniyar Pluto March 25, 2018 Pluto dayace daga cikin planet din da su ke kewaye da rana a cikin solar system . Pluto ta na wajen da ake kira kuiper belt a cikin solar...
Ya ya saurin duniyar Earth ya ke? March 25, 2018 A matsayinka na wanda yake rayuwa a cikin duniyar Earth, ka tabayin tunanin cewa duniyar da kake rayuwa a cikinta tana motsawa? Shin ko ka...
Ya ya girman duniyar Earth ya ke? March 25, 2018 Earth ita ce duniya ta uku daga rana, kuma ta biyar wajen girma a cikin duniyoyin da suke cikin solar system gaba daya. Duniyoyin da su ka...
Bayanin kimiyya game da Moon March 25, 2018 Wata shine wani babban abu mai girma a cikin sarari wanda ya ke zagaye wata duniya. Sannan kuma shi kansa cikinsa ya na kamada cikin duniya...
Bayanin kimiyya game da duniyar Mars March 21, 2018 Kalmar Mars ta na nufin sunan wani abun bautar 'yan addinin rumawa, wato daya daga cikin abun bautarsu wanda su ke masa lakabi da ubang...
Menene CONSERVATION? March 21, 2018 Idan mu ka duba muhallin da muke rayuwa a cikinsa a zamanin nan, za mu ga cewa akwai wasu halittu da tsirrai da suke fuskantar barazanar ba...
Bayanin kimiyya game da duniyar Earth March 21, 2018 Earth ita ce duniyar da mu ke rayuwa a cikinta, kuma duniya ta uku daga rana a cikin duniyoyin solar system . Hakama duniya ta uku a bangar...
Bayanin kimiyya game da duniyar Venus March 21, 2018 Venus ita ce duniya ta biyu mafi kusa da rana. Sannan dayace daga cikin duniyoyin bangaren terrestrial a solar system . Kalmar sunan Venus ...
Bayanin kimiyya game da duniyar Mercury March 21, 2018 Duniya mai suna Mercury ita ce duniya ta farko, sannan mafi kusa da rana, dayace daga cikin duniyoyin bangaren terrestrial a solar system ....
Menene exoplanet? March 21, 2018 Exoplanet ko kuma a ce extrasolar planet wata planet ce wanda ta ke wajen solar system . Wato wata planet wanda ta ke kewaye wani tauraro ...
Bayanin kimiyya game da Sun (Rana) March 21, 2018 Rana ita ce zuciya, kuma tauraron dake tsakiyar solar system din mu. Kewaye da ita akwai duniyoyi guda takwas, da kuma gwamman gajerun dun...
Menene tauraro (star)? March 20, 2018 Sararin samaniya ta na dauke da biliyoyi ko triliyoyin taurari sheki, da kyalli wadanda Allah Madaukakine kadai ya san adadinsu. Taurari su...