Saukar da Gboard a wayarka July 28, 2020 Bayanai sun gabata a shafin nan akan menene keyboard, da kuma yanda ake seta shi a wayar Android . Kuma a wadancan darusan mun nuna yanda ...
Saukar da wasan game din Fighting Tiger a wayarka ta Android October 23, 2019 Game din Fighting tiger , wasane mai dadin gaske, kuma yana daya daga cikin gyama gyaman da suka shahara a duniyar wasanni. Wasane wanda a...
Saukar da gyama gyaman Gangster a wayarka ta Android October 23, 2019 More game a waya wata hanyace wanda take daukewa mutum kewa a lokacin da baya aikin komai. Yin game abu ne mai dadi, da kuma kayartawa ga m...
Saukar da game din Subway Surfers San Francisco a wayarka ta Android October 10, 2019 Sabon game din Subway na birnin San Francisco na kasar Amurka. Game ne mai dadin yi wanda kamfanin tsara wasannin na'ura mai suna Kilo...
Saukar da application din Vidmate August 20, 2019 Vidmate application ne na Android, wanda ake amfani da shi yau da kullum wajen shiga internet domin saukar da bidiyoyi, ko kuma a kalles...
Saukar da application din KeepVid August 12, 2019 Kallon bidiyoyi abun sha'awane da burgewa musamman ma idan kanayin wannan kallon ne online acikin wayarka kirar smartphone. Hakan zai b...
Saukar da applcation din PixelLab August 07, 2019 A yanzu mutum ba ya bukatar computer ko amfani da softwarer mai suna adobe, ko sauran softwares na computer domin gyaran hoto, kaman canza ...
Saukar da game din Zuma Revenge a wayarka ta Android August 07, 2019 Wasan game din Zuma Revenge ba boyaiyen wasa bane a duniyar wasannin game. Haka kuma ba wani game bane mai wahala sosai - zuma game ne mai...
Yanda Zaka Kama Gidan Karshe A Game Din Tiny Toon June 03, 2018 Wasan na'ura na Tiny toon , wasa ne mai dadi ga kuma kayatarwa ga mai yin sa. A shekarun baya lokacin muna yara mun sha biyan kudi domi...
Yanda Zaka Kama Gidaje A Game Din Sonic June 03, 2018 Munyi bayanin yanda ake kama gidan karshe a Tiny toon , sannan mu kayi bayanin yanda ake bude boss din Mortal Kombat 3 , da kuma yanda ake...
Yanda Zaka Bude Boss A Game Din Mortal Kombat 3 Champion June 03, 2018 Mortal Kombat wasa ne na fada a tsakanin mutane biyu wanda ya buge dan uwan sa, shike da nasara. Mun yi wasu darusa akan yanda ake buga ga...