Saukar da wasan game din Fighting Tiger a wayarka ta Android
Game din Fighting tiger, wasane mai dadin gaske, kuma yana daya daga cikin gyama gyaman da suka shahara a duniyar wasanni. Wasane wanda a cikinsa ake nuna jarumta, da kwazo, da kokari ta hanyar gwabza fada da karfafan mutane masu yawa 'yan jagaliya.
Game din bangare biyune, akwai bangaren yin mission wato zuwa cikin gari ka gwabza da 'yan jagaliya, sannan kuma akwai bangaren da za ka yi fada da mutum daya bayan daya kaman yanda ake yi a game din mortal kombat. Sai dai shi ta inda suka bambanta ba a yin brutality ko fatality, shi zallan dukane kadai zai baka nasara akan abokin hamaiyarka a wasan.
Ku na iya shiga nan, domin saurkar da game din Subway Surfer San Francisco a wayoyinku na Android a kyauta.
Game din nan antsara shi gida gida kaman shirin fim. Idan ka kashe boss din gidan farko, sai ka wuce gidan gaba. Idan ka je gidan gaban ma ka kashe boss din gidan, sai ka wuce haka za ka yi tayi har sai ka gama mission na game din gaba daya.
Ana iya duka da hannu, kuma ana iya yi da kafa, kuma za ka iya amfani da sanda ko katako. Akwai salo da dabarun fada iri daban daban a game din nan. Sannan za ka iya samun kananun makamai a wajen wadanda ka kashe.
Lokacin da kake cikin more game din ka kula akwai wasu daga cikin 'yan jagaliya wadanda suke je fo maka wuta wanda take shanye maka jini, haka kuma zai iya sanadiyar mutuwar ka a game din.
Ku na iya shiga nan, domin saurkar da gyama gyaman Grand Theft Auto na waya a wayoyinku na Android a kyauta.
Abun da ake bukata kai maiyin wannan game din ka yi shine, wayon iya fada, da kuma dabara wajen duka musamman da sanda ko da kafa. Saboda duka da makami, da kuma duka da kafa su na shan jini sosai.
Gaba daya game din nan ba shi da wata wahala idan ka nutsu, kuma ka bi abun a hankali, daya bayan daya. Wani mission din za ka je ka ceto wani ko wata ko wasu daga hannun wasu 'yan ta'adda. Wannan yake nuna cewa za ka iya amfani da makami kaman katako ko sanda a cikin game din.
Bari mu dakata anan fatan za a more gyama gyaman lafiya, sannan kuma muna fatan ana yi, ana kula da batteryn waya. Domin idan ka biyewa wadannan gyama gyman ka na iya gamawa da cajin wayarka gaba daya. Da fatan za mu sake ganin ku.

Leave a Comment