Yanda ake saukar da audio ko bidiyo a YouTube July 07, 2020 Saukar da audio ko bidiyo a YouTube aikine mai sauki wanda a cikin mintina kadan za a gama. A cikin darusan da su ka gabata a shafin nan m...
Menene Android 10? March 22, 2020 Android 10 ita ce sabuwar version din Android ta wannan lokacin wanda ta zo da wasu tsare tsare da bangarori masu mahimmaci fiye da wadanda...
Mece ce Manhajar Android (OS)? February 04, 2020 Assalamu alaikum, masu bibiyar wannan shafin. Ina muku barkanmu da wannan lokaci da kuma farin cikin kasancewa daku a wannan lokaci da zan g...
Yanda Ake Aiki Da Xender A Wayar Android October 23, 2019 Xender application ne na Android, wanda aka tsara shi domin ayi amfani da shi wajen musayar abubuwan da suke cikin waya. Xender applicat...
Yanda ake hada bidiyon slideshow a wayar Android September 17, 2019 Bayan mun rubuta tutorial akan yanda ake ragewa bidiyo nauyi , da yanda ake ciro sauti a cikin bidiyo , da yanda ake karawa bidiyo sauri d...
Yanda Ake Dawo Da Abubuwan Da Aka Goge A Wayar Android Da Dumpster App September 17, 2019 Dumpster application ne na Android, wanda ake amfani dashi wajen dawo da abubuwan da aka goge bisa kuskure a waya - kaman yanda akeyi a co...