Yanda ake saukar da audio ko bidiyo a YouTube
Saukar da audio ko bidiyo a YouTube aikine mai sauki wanda a cikin mintina kadan za a gama. A cikin darusan da su ka gabata a shafin nan mun yi bayanin hanyoyi daban-daban da ake saukar da bidiyo a YouTube. Amma ba mu nuna yanda ake saukar audio a YouTube ba. To a cikin tutorial din nan za mu nuna hanyar saukar da audio da bidiyo a matakai daban-daban.
Shin ka san yanda ake seta dark mode a Twitter?
Wasu daga cikin tutorial din da mu ka yi bayanin yanda ake saukar da bidiyo a YouTube kaman yanzu ba sa aiki, ko kuma sun dan bambanta - shi ya sa mu ka sake bayanin wata sabuwar hanya ta amfani da application mai suna Vidmix.
Ko ka san menene Google drive da kuma yanda ake aiki da shi a wayoyin iPhone da Android?
Domin koyan yanda ake saukar bidiyo da audio a YouTube sai a yi kasa a ci gaba da karatu, sannan kuma a tanadi kayan aiki, su din ma mun tanadi link din su a kasa.
2. YouTube
Da farko za mu fara amfani da Vidmix shi kadai, daga karshen tutorial din za mu yi amfani da Vidmix da kuma application din YouTube domin saukar da bidiyo.
2. Bayan ka saukar da su sai ka yi install din su. Bayan ka gama install din su sai ka bude Vidmix. Ka na bude shi daga can sama za ka ga Search, sai ka shiga wajen.
3. Ka na shiga wajen sai ka rubuta URL din bidiyon, sai ka taba OK.
4. Daga nan application din zai bude ma bidiyon, sai ka duba jikin bidiyon daga kasa za ka ga DOWNLOAD, sai ka taba shi.
5. Ka na taba DOWNLOAD din za ka ga application din ya nuno ma AUDIO DOWNLOAD LINKS, sannan daga kasa da shi za ka ga su MP3 (128kbps), da M4A (128kbps), da MP3 (128kbps). Idan za ka saukar da bidiyon a matsayin sautin murya (audio) sai ka taba MP3 (128kbps).
6. Ka na taba MP3 (128kbps) za ka ga application din ya fara saukar ma bidiyon a matsayin audio, sai ka jira ya gama saukar ma audion. Bayan ya gama saukar ma zai yi converting na file din zuwa audio file, saboda haka sai ka jira ya gama converting din.
7. Idan kuma bidiyo za ka saukar ba audio ba, sai ka yi kasa za ka ga VIDEO DOWNLOAD LINKS daga karkashinsa kuma za ka samu MP4 1080HD, da MP4 720HD, da MP4 480P, da MP4 360P, da MP4 240P, da MP3 144P, sai ka taba MP4 720P.
8. Daga nan application din zai nuna ma sunan bidiyon, sai ka duba can kasa, ka taba START DOWNLOAD.
9. Ka na yin haka application din zai rubuta ma Download started, wato ya fara saukar ma bidiyon.
10. Daga nan application din zai fara saukar ma bidiyon.
Ko ka san yanda ake seta dark mode a Twitter?
12. Ka na taba SHARE application din zai nunoma application din share da su ke wayarka. Sai ka duba cikinsu za ka ga tambarin Vidmix, sai ka taba shi.
13. Ka na taba shi za ka ga ya fara generating na bidiyon kuma ya rubuta Generating download links. Daga nan sai ka jira ya gama generating na links din.
14. Ya na gama generating din zai nunama VIDEO DOWNLOAD LINKS, kuma za ka ga MP4 1080 HP, da MP4 720 HD. Bayan nan sai ka shiga MP4 720 HD.
15. Ka na yin haka application din zai rubuta ma Download started, wato application din ya fara saukar ma bidiyon.
Daga nan sai ka jira application din ya gama saukar ma bidiyon. Wadannan matakan a ke bi idan za a saukar da audio ko bidiyo a YouTube ta hanyar amfani da wannan application din.
Shin ka na son koyan yanda ake saukar da bidiyo a YouTube?
Ina ga za mu dakata a nan da fatan a na amfanuwa da tutorial din da mu ke rubutawa a shafin nan. Sannan mu na fatan sake ganinku a shafin nan.
Duk mai tambaya sai ya je kasa wajen comment ya rubuta ta, idan Allah ya sa mun sani za mu amsa ma sa.
Mu na godiya a bisa ziyarar da ku ke kawowa shafin nan, sai mun sake ganinku.
Shin ka san yanda ake seta dark mode a Twitter?
Wasu daga cikin tutorial din da mu ka yi bayanin yanda ake saukar da bidiyo a YouTube kaman yanzu ba sa aiki, ko kuma sun dan bambanta - shi ya sa mu ka sake bayanin wata sabuwar hanya ta amfani da application mai suna Vidmix.
Ko ka san menene Google drive da kuma yanda ake aiki da shi a wayoyin iPhone da Android?
Domin koyan yanda ake saukar bidiyo da audio a YouTube sai a yi kasa a ci gaba da karatu, sannan kuma a tanadi kayan aiki, su din ma mun tanadi link din su a kasa.
Kayan aikin su ne
1. Vidmix2. YouTube
Da farko za mu fara amfani da Vidmix shi kadai, daga karshen tutorial din za mu yi amfani da Vidmix da kuma application din YouTube domin saukar da bidiyo.
Ga yanda ake yi
1. Da farko ka tabbata ka na da Vidmix da application din YouTube a wayarka, idan kuma ba ka da su sai ka saukar da su a sama ga link din mun bayar.2. Bayan ka saukar da su sai ka yi install din su. Bayan ka gama install din su sai ka bude Vidmix. Ka na bude shi daga can sama za ka ga Search, sai ka shiga wajen.
3. Ka na shiga wajen sai ka rubuta URL din bidiyon, sai ka taba OK.
4. Daga nan application din zai bude ma bidiyon, sai ka duba jikin bidiyon daga kasa za ka ga DOWNLOAD, sai ka taba shi.
5. Ka na taba DOWNLOAD din za ka ga application din ya nuno ma AUDIO DOWNLOAD LINKS, sannan daga kasa da shi za ka ga su MP3 (128kbps), da M4A (128kbps), da MP3 (128kbps). Idan za ka saukar da bidiyon a matsayin sautin murya (audio) sai ka taba MP3 (128kbps).
6. Ka na taba MP3 (128kbps) za ka ga application din ya fara saukar ma bidiyon a matsayin audio, sai ka jira ya gama saukar ma audion. Bayan ya gama saukar ma zai yi converting na file din zuwa audio file, saboda haka sai ka jira ya gama converting din.
7. Idan kuma bidiyo za ka saukar ba audio ba, sai ka yi kasa za ka ga VIDEO DOWNLOAD LINKS daga karkashinsa kuma za ka samu MP4 1080HD, da MP4 720HD, da MP4 480P, da MP4 360P, da MP4 240P, da MP3 144P, sai ka taba MP4 720P.
8. Daga nan application din zai nuna ma sunan bidiyon, sai ka duba can kasa, ka taba START DOWNLOAD.
9. Ka na yin haka application din zai rubuta ma Download started, wato ya fara saukar ma bidiyon.
10. Daga nan application din zai fara saukar ma bidiyon.
Ko ka san yanda ake seta dark mode a Twitter?
Mataki na biyu
11. Ka je ka bude application din YouTube, ka je ka bude bidiyon da ka ke bukatar saukarwa. Ka na bude bidiyon sai ka duba daga kasa da shi za ka ga SHARE, sai ka taba shi.12. Ka na taba SHARE application din zai nunoma application din share da su ke wayarka. Sai ka duba cikinsu za ka ga tambarin Vidmix, sai ka taba shi.
13. Ka na taba shi za ka ga ya fara generating na bidiyon kuma ya rubuta Generating download links. Daga nan sai ka jira ya gama generating na links din.
14. Ya na gama generating din zai nunama VIDEO DOWNLOAD LINKS, kuma za ka ga MP4 1080 HP, da MP4 720 HD. Bayan nan sai ka shiga MP4 720 HD.
15. Ka na yin haka application din zai rubuta ma Download started, wato application din ya fara saukar ma bidiyon.
Daga nan sai ka jira application din ya gama saukar ma bidiyon. Wadannan matakan a ke bi idan za a saukar da audio ko bidiyo a YouTube ta hanyar amfani da wannan application din.
Shin ka na son koyan yanda ake saukar da bidiyo a YouTube?
Ina ga za mu dakata a nan da fatan a na amfanuwa da tutorial din da mu ke rubutawa a shafin nan. Sannan mu na fatan sake ganinku a shafin nan.
Duk mai tambaya sai ya je kasa wajen comment ya rubuta ta, idan Allah ya sa mun sani za mu amsa ma sa.
Mu na godiya a bisa ziyarar da ku ke kawowa shafin nan, sai mun sake ganinku.
Leave a Comment