Yanda ake aiki da Google drive (2020)
Google drive wani bangarene na Google wanda su ka ware domin amfanin wadanda su ke aiki da adreshin e-mail din su. Wannan bangare sun tanadeshi domin ajiye files kaman documents, da media files, da applications da sauransu. Google drive su kan bada guri mai daukar nauyin 15GB ga kowane adreshin imel daya a kyauta. Idan kuma ka na bukatar karin space wanda ya wuce 15GB, sai ka biya za su karama girman ma'ajin. Wannan bangaren akan yi amfani da shi wajen daura files, ko kuma boyesu domin amfani da su a gaba.
Ba a nan kadai amfaninsa ya tsaya ba, Google drive zai ba ka dama ka kirkiri document kamansu .pdf, ko .doc, ko .docx kaman yanda ake yi a WPS Office, da Microsoft office, da sauran software ko application din kirkiran document a waya ko a computer.
Bayan haka kuma Google drive ya kan ba ka dama ka yi scanning din document, sannan ka daurasu, ka boyesu a kansa a kyauta.
Backup din sakonnin WhatsApp a na ajiyesu a Google drive a lokacin da WhatsApp ya yi expire - bayan an sabunta shi sai a dawo da sakonnin, sannan WhatsApp din ya ci gaba da aikinsa. Google drive ya na aikine da Google mail kadai.
Shin ko ka san yanda ake bude Google mail?
2. Google drive ga masu iPhone da iPad
Kafin mu fara daura file akan Google drive, za mu fara da kirkiran foldar da za mu ajiye files din mu a ciki. Ka na shigowa drive din sai ka yi can kasa ka taba alamar ➕.
2. Ka na taba alamar ➕ din za ka ga drive din ya nunoma Create new, daga kasa kuma akwai wasu zabuka kaman haka: Folder, da Upload, da Scan, da Google Docs, da Google Sheets, da kuma Google Slides, sai ka taba Folder.
Ka na taba folder za ka ga an nunoma wajen New folder wato wajen da za ka rubuta sunan sabuwar foldar da za ka kirkira, za ka samu an rubuta Untitled folder.
Sai ka goge rubutun da ka samu a wajen, sannan ka rubuta sunan folder. Misali, zan kirkiri foldar da zan daura hotuna a cikinta, saboda haka na sa ma ta suna Image. Bayan ka gama rubuta sunan foldar sai ka taba Create.
3. Ka na gama kirkirar folder, za ka ga sabuwar folda a cikin drive dinka. Daga nan sai ka bude foldar, ka na bude foldar za ka ga an rubuta No items, wato babu komai a cikinta. Sai ka taba alamar ➕.
Ka na taba ➕ din za ka ga zabuka sun baiyana kaman haka: Folder, da Upload, da Scan, da Google Docs, da Google Sheets, da kuma Google Slides, sai ka taba Upload.
4. Ka na taba Upload din za ka ga wayarka za ta budoma file manager na wayarka, sai ka je foldar da file din da za ka daurasu su ke.
Ka na zuwa kan file din da za ka daura sai ka tabashi, ka na tabashi drive zai tambayeka kaman haka: Allow Drive to access photos, media, and files on your device? sai ka taba ALLOW.
5. Daga nan drive din zai rubutama Your 1 file is being uploaded to: sai duba jikin file din za ka ga an rubuta Waiting for Wi-Fi, sai sake taba kan file din.
Ka na sake taba kan file din za ka ga an rubuta Waiting to upload, kuma za ka ga drive din ya fara daurama file din sai ka jira ya gama daurawa.
Ya na gama daura file din zai nunoma hoton file din.
Daga nan sai ka ci gaba da harkokinka a Google drive din. Da fatan a na amfanuwa da tutorial din da mu ke wallafawa a shafin nan. Wadannan su ne matakan da ake bi mafiya sauki wajen boye abubuwa akan Google drive.
Hatta ma su computer wannan matakan za su yi mu su aiki, sannan matakin da ba a gane ba akwai bidiyo a sama sai duba shi za ka ga komai da yanda ake yin sa. Ma su aiki da wayoyin iPhone da Android duk wadannan matakan za su yi mu su aiki, sai dai wani wajen a samu banbanci kadan.
Za mu dakata a nan da fatan a na jin dadin tutorial din da ake karantawa a Arewanote. Mu na godiya a kan ziyarar da ku ke kawowa shafin nan ba dare ba rana.
Duk mai tambaya sai ya yi kasa wajen comment ya rubuta tambayarsa a wajen da ikon Allah zai samu amsar tambayarsa, idan mun sani. Mun gode, a huta lafiya.
Ba a nan kadai amfaninsa ya tsaya ba, Google drive zai ba ka dama ka kirkiri document kamansu .pdf, ko .doc, ko .docx kaman yanda ake yi a WPS Office, da Microsoft office, da sauran software ko application din kirkiran document a waya ko a computer.
Bayan haka kuma Google drive ya kan ba ka dama ka yi scanning din document, sannan ka daurasu, ka boyesu a kansa a kyauta.
Backup din sakonnin WhatsApp a na ajiyesu a Google drive a lokacin da WhatsApp ya yi expire - bayan an sabunta shi sai a dawo da sakonnin, sannan WhatsApp din ya ci gaba da aikinsa. Google drive ya na aikine da Google mail kadai.
Shin ko ka san yanda ake bude Google mail?
Saukar da Google drive
1. Google drive ga masu Android2. Google drive ga masu iPhone da iPad
Ga yanda ake aiki da shi
1. Ka saukar da sabon version na application din Google drive a wayarka ta iPhone ko Android, daga App store ko Play store ta hanyar link din da mu ka bayar a sama. Idan kuma ka na da shi a wayarka, sai ka je ka daura Google mail dinka a wayar. Bayan haka sai ka je, ka bude Google drive. Ka na bude shi za ka ga daga tsakiyan screen din wayarka an rubuta No items, wato babu komai a cikinsa.Kafin mu fara daura file akan Google drive, za mu fara da kirkiran foldar da za mu ajiye files din mu a ciki. Ka na shigowa drive din sai ka yi can kasa ka taba alamar ➕.
2. Ka na taba alamar ➕ din za ka ga drive din ya nunoma Create new, daga kasa kuma akwai wasu zabuka kaman haka: Folder, da Upload, da Scan, da Google Docs, da Google Sheets, da kuma Google Slides, sai ka taba Folder.
Ka na taba folder za ka ga an nunoma wajen New folder wato wajen da za ka rubuta sunan sabuwar foldar da za ka kirkira, za ka samu an rubuta Untitled folder.
Sai ka goge rubutun da ka samu a wajen, sannan ka rubuta sunan folder. Misali, zan kirkiri foldar da zan daura hotuna a cikinta, saboda haka na sa ma ta suna Image. Bayan ka gama rubuta sunan foldar sai ka taba Create.
3. Ka na gama kirkirar folder, za ka ga sabuwar folda a cikin drive dinka. Daga nan sai ka bude foldar, ka na bude foldar za ka ga an rubuta No items, wato babu komai a cikinta. Sai ka taba alamar ➕.
Ka na taba ➕ din za ka ga zabuka sun baiyana kaman haka: Folder, da Upload, da Scan, da Google Docs, da Google Sheets, da kuma Google Slides, sai ka taba Upload.
4. Ka na taba Upload din za ka ga wayarka za ta budoma file manager na wayarka, sai ka je foldar da file din da za ka daurasu su ke.
Ka na zuwa kan file din da za ka daura sai ka tabashi, ka na tabashi drive zai tambayeka kaman haka: Allow Drive to access photos, media, and files on your device? sai ka taba ALLOW.
5. Daga nan drive din zai rubutama Your 1 file is being uploaded to: sai duba jikin file din za ka ga an rubuta Waiting for Wi-Fi, sai sake taba kan file din.
Ka na sake taba kan file din za ka ga an rubuta Waiting to upload, kuma za ka ga drive din ya fara daurama file din sai ka jira ya gama daurawa.
Ya na gama daura file din zai nunoma hoton file din.
Daga nan sai ka ci gaba da harkokinka a Google drive din. Da fatan a na amfanuwa da tutorial din da mu ke wallafawa a shafin nan. Wadannan su ne matakan da ake bi mafiya sauki wajen boye abubuwa akan Google drive.
Hatta ma su computer wannan matakan za su yi mu su aiki, sannan matakin da ba a gane ba akwai bidiyo a sama sai duba shi za ka ga komai da yanda ake yin sa. Ma su aiki da wayoyin iPhone da Android duk wadannan matakan za su yi mu su aiki, sai dai wani wajen a samu banbanci kadan.
Za mu dakata a nan da fatan a na jin dadin tutorial din da ake karantawa a Arewanote. Mu na godiya a kan ziyarar da ku ke kawowa shafin nan ba dare ba rana.
Duk mai tambaya sai ya yi kasa wajen comment ya rubuta tambayarsa a wajen da ikon Allah zai samu amsar tambayarsa, idan mun sani. Mun gode, a huta lafiya.
Leave a Comment