Showing posts with label Mu koyi turanci. Show all posts
Showing posts with label Mu koyi turanci. Show all posts

Menene synonyms?

April 30, 2020
Bayan gama bayanin antonyms , za mu ci gaba da bayani akan dan uwansa wato synonyms. Ba kaman antonyms ba, su synonyms kalmomine guda biyu ...

Menene antonyms?

April 30, 2020
Kalmomi a kowane yare su kan zo da kishiyoyinsu, wato kalmomin da su ke kalubalantar wasu kalmomin. Misali, idan ka ce dogo, kishiyarsa ita...

Menene adverb?

April 28, 2020
Yanzu kuma za mu ci gaba bayani game da adverb, bayan noun , da pronoun , da adjective , da verb sai adverb wanda za mu yi bayaninsa. Men...

Menene adjective?

April 28, 2020
Koyan turanci kaman kowane yare ya na bukatar fahimtar nahawunsa daki-daki, kaman yanda mu ka yi. A baya mun yi bayanin noun , da pronoun ,...

Menene verb?

April 28, 2020
Bayan gama bayanai game da noun , da kuma pronoun a cikin darusan koyan turanci darasi na gaba shine verb. Kuma da ikon Allah a cikin dara...

Menene pronoun?

April 28, 2020
Pronoun yana nufin wakilin suna. Wakilin suna shine sunan da yake maye gurbin asalin sunan mutum ko wani abu a cikin magana ko rubutu. Waki...

Menene noun?

April 28, 2020
Idan mutum zai koyi kowane irin yare a duniya, abu mai matukar mahimmaci a garesa shine sanin nahawun yaren. Wanda shine zai taimaka masa w...

Menene articles?

March 25, 2018
Kalmomin article ana rubutasu ne kafin suna ko baiyanau a cikin jimla, sannan duk abun da su ka biyo bayansa su na nuna cewa an sansa (defi...
Powered by Blogger.