Menene synonyms?
Bayan gama bayanin antonyms, za mu ci gaba da bayani akan dan uwansa wato synonyms. Ba kaman antonyms ba, su synonyms kalmomine guda biyu ko sama da haka ma su ma'ana daya. Wadannan kalmomin sun hada da su na ko aiki ko siffa.
2. Noun (suna) akwai abode, da dwelling, da home, da house, da quarters da kuma residence. Duk wadannan kalmomin a na kiransu a matsayin gida ko mazauni.
3. Verb (aiki) kuma akwai bound, da hop, da jump, da leaf, da kuma skip. Wadannan kalmomin su na daukan ma'anar tsalle.
4. Preposition (manuni) kuma akwai in, da inside, da kuma within. Wadannan kalmomin su na nufin ciki ko daga ciki.
5. Sai kalmomin mini, da little, da small, da short, da kuma tiny, wadannan kalmomin su na nufin kadan ko karami.
6. Sai kalmomin affluent, da brilliant, da bright, da intelligent, da rich, da wealth, da kuma well - wadannan kalmomin su na nufin mai arziki, ko wadata, ko mai wayo, ko dabara.
Ma'ana: Kwado ya na (tsalle).
2. An athletes are (jumping).
Ma'ana: 'Yan wasa su na (tsalle).
3. Here is our (abode).
Ma'ana: Nan shine (gidan) mu.
4. This is our (home).
Ma'ana: Wannan shine (gidan) mu.
5. This girl is beautiful.
Ma'ana: Wannan yarinyar (kyakkyawa) ce.
6. This girl is (stunning).
Ma'ana: Wannan yarinyar (kyakkyawa) ce.
7. Nura is (affluent).
Ma'ana: Nura mai (arziki) ne.
8. Muhammad is (rich).
Ma'ana: Muhammadu mai (arziki) ne.
9. Ant is very small creature.
Ma'ana: Cinnaka (karamar) halitta ce.
10. Ants are tiny creatures.
Ma'ana: Cinnaku kananun (kananun) halittune.
Wadannan su ne synonyms da misalansu, sannan ku na iya rubuto ma na na ku misalan a wajen comment da ya ke can kasa. Za mu dakata a nan da fatan a na amfanuwa da darusan da mu ke rubutawa a shafin nan. Idan kuma akwai mai tambaya sai ya yi kasa wajen comment ya rubuta ta za mu amsa, idan Allah ya sa mun sani.
Domin ci gaba da samun darusan koyan turanci a ci gaba da kasancewa da shafin nan. Ku na iya gaiyato ma na 'yan uwa da abokan arziki zuwa shafin nan domin su ma su amfani. Mun gode, sai mun sake ganinku.
Menene synonyms?
Synonyms kalmomi wadanda su ke da ma'ana kusan daya, wanda idan ba dayan dayan za maye gurbinsa. Gaba daya kalmomi kaman suna (noun), da wakilin suna (pronoun), da aiki (verb), da siffatau (adjective), da baiyanan (adverb), da kuma manuni (preposition).Misali:
1. Adjective akwai kalmomin beautiful, da lovely, da gorgeous, da stunning, da striking, da kuma pretty da sauransu. Wadannan kalmomin su na nufin kyakkyawa ko abunso.2. Noun (suna) akwai abode, da dwelling, da home, da house, da quarters da kuma residence. Duk wadannan kalmomin a na kiransu a matsayin gida ko mazauni.
3. Verb (aiki) kuma akwai bound, da hop, da jump, da leaf, da kuma skip. Wadannan kalmomin su na daukan ma'anar tsalle.
4. Preposition (manuni) kuma akwai in, da inside, da kuma within. Wadannan kalmomin su na nufin ciki ko daga ciki.
5. Sai kalmomin mini, da little, da small, da short, da kuma tiny, wadannan kalmomin su na nufin kadan ko karami.
6. Sai kalmomin affluent, da brilliant, da bright, da intelligent, da rich, da wealth, da kuma well - wadannan kalmomin su na nufin mai arziki, ko wadata, ko mai wayo, ko dabara.
Ga yanda ake aiki da su
1. Frog is (hopping).Ma'ana: Kwado ya na (tsalle).
2. An athletes are (jumping).
Ma'ana: 'Yan wasa su na (tsalle).
3. Here is our (abode).
Ma'ana: Nan shine (gidan) mu.
4. This is our (home).
Ma'ana: Wannan shine (gidan) mu.
5. This girl is beautiful.
Ma'ana: Wannan yarinyar (kyakkyawa) ce.
6. This girl is (stunning).
Ma'ana: Wannan yarinyar (kyakkyawa) ce.
7. Nura is (affluent).
Ma'ana: Nura mai (arziki) ne.
8. Muhammad is (rich).
Ma'ana: Muhammadu mai (arziki) ne.
9. Ant is very small creature.
Ma'ana: Cinnaka (karamar) halitta ce.
10. Ants are tiny creatures.
Ma'ana: Cinnaku kananun (kananun) halittune.
Wadannan su ne synonyms da misalansu, sannan ku na iya rubuto ma na na ku misalan a wajen comment da ya ke can kasa. Za mu dakata a nan da fatan a na amfanuwa da darusan da mu ke rubutawa a shafin nan. Idan kuma akwai mai tambaya sai ya yi kasa wajen comment ya rubuta ta za mu amsa, idan Allah ya sa mun sani.
Domin ci gaba da samun darusan koyan turanci a ci gaba da kasancewa da shafin nan. Ku na iya gaiyato ma na 'yan uwa da abokan arziki zuwa shafin nan domin su ma su amfani. Mun gode, sai mun sake ganinku.

Leave a Comment