Menene articles?
Kalmomin article ana rubutasu ne kafin suna ko baiyanau a cikin jimla, sannan duk abun da su ka biyo bayansa su na nuna cewa an sansa (definite), ko kuma ba a sansa ba (indefinite) a cikin wannan jimla.
1. This is (a) boy.
Ma'ana: Wannan yaro (ne).
2. This is (an) umbrella.
Ma'ana: Wannan lema (ce).
3. This is (the) house.
Ma'ana: Wannan (ne) gidan.
Kalmomin article a turance su ne:
1. a
2. an
3. the
Kalmomin (a) da (an) duk ma'anarsu daya, sai dai inda ake amfani da su ya bambamta. Idan sunan abun ya fara baki (consonant) to article din (a) za a sa ma sa, misali a boy, ko a motor vehicle, ko a book.
4. (An) actor is acting.
Ma'ana: Dan wasan kwaikwayo ya na wasan kwaikwayo.
5. (An) old man is reading.
Ma'ana: Tsoho ya na karatu.
6. (An) elephant is grazing.
Ma'ana: Giwa ta na cin ciyawa.
Idan kuma kalma ta fara wasali wato a, o, i, e, u article din (an) ake saka ma ta, misali, an orange, ko an owl on a branch.
7. (A) car garage.
Ma'ana: Garejin mota.
8. (A) kite is flying.
Ma'ana: Jirgin leda ya na tashi sama.
9. (A) player is training.
Ma'ana: Dan wasa ya na horo.
Amma she the ba bu ruwansa da kowane harafi kalma ta faro da shi. Idan kalma ta faro da wasali ana iya saka shi a farkonta, idan kalma ba ta faro da wasali ba ita ma ana sa shi a farkonta, misali, the boy, ko the orange, ko in the ocean, ko the book on the table.
10. (The) boy slept on the mat.
Ma'ana: Yaron ya yi bacci akan tabarmar.
11. (The) blackboard is in the class.
Ma'ana: Allon karatun ya cikin ajin.
12. (The) president departed to abroad.
Ma'ana: Shugaban kasar ya yi tafiya kasar waje.
Menene article?
Articles wasu kalmomi ne ko harufa da ake amfani da su kafin su na, ko baiyanau. Wadannan kalmomin su kan yi nuni game da abun da ake magana akansa. A turance ma a na amfani da article a cikin magana ko rubutu.1. This is (a) boy.
Ma'ana: Wannan yaro (ne).
2. This is (an) umbrella.
Ma'ana: Wannan lema (ce).
3. This is (the) house.
Ma'ana: Wannan (ne) gidan.
Kalmomin article a turance su ne:
1. a
2. an
3. the
Kalmomin (a) da (an) duk ma'anarsu daya, sai dai inda ake amfani da su ya bambamta. Idan sunan abun ya fara baki (consonant) to article din (a) za a sa ma sa, misali a boy, ko a motor vehicle, ko a book.
4. (An) actor is acting.
Ma'ana: Dan wasan kwaikwayo ya na wasan kwaikwayo.
5. (An) old man is reading.
Ma'ana: Tsoho ya na karatu.
6. (An) elephant is grazing.
Ma'ana: Giwa ta na cin ciyawa.
Idan kuma kalma ta fara wasali wato a, o, i, e, u article din (an) ake saka ma ta, misali, an orange, ko an owl on a branch.
7. (A) car garage.
Ma'ana: Garejin mota.
8. (A) kite is flying.
Ma'ana: Jirgin leda ya na tashi sama.
9. (A) player is training.
Ma'ana: Dan wasa ya na horo.
Amma she the ba bu ruwansa da kowane harafi kalma ta faro da shi. Idan kalma ta faro da wasali ana iya saka shi a farkonta, idan kalma ba ta faro da wasali ba ita ma ana sa shi a farkonta, misali, the boy, ko the orange, ko in the ocean, ko the book on the table.
10. (The) boy slept on the mat.
Ma'ana: Yaron ya yi bacci akan tabarmar.
11. (The) blackboard is in the class.
Ma'ana: Allon karatun ya cikin ajin.
12. (The) president departed to abroad.
Ma'ana: Shugaban kasar ya yi tafiya kasar waje.

Leave a Comment