Menene adverb?

Yanzu kuma za mu ci gaba bayani game da adverb, bayan noun, da pronoun, da adjective, da verb sai adverb wanda za mu yi bayaninsa.

Menene adverb?

Adverb shine sashen nahawun turanci wanda ya ke baiyana halin da a ka yi wani aiki, ko kuma yanayin aiki. Sannan akan yi amfani da wadannan kalmomin slowly, da loudly, da easily, da quickly, da simply, da hardly, da sauransu.

Misalan adverb

1. Nura typed the post (quickly).
Ma'ana: Nura ya yi rubutun (a gaggauce).

2. Muhammad always works (hardly).
Ma'ana: Muhammadu ya kan yi aiki (a wahalce) kullum.

3. Hafsa is going to school (slowly).
Ma'ana: Hafsa ta na tafiya makaranta (a cikin rashin sauri).

No comments

Powered by Blogger.