Saukar da game din Subway Surfers San Francisco a wayarka ta Android
Sabon game din Subway na birnin San Francisco na kasar Amurka. Game ne mai dadin yi wanda kamfanin tsara wasannin na'ura mai suna Kiloo ne suka gina tare da tsarashi. Wannan kamfanin sun shahara wajen tsara gyama gyamai masu dadi, kuma ana samun hajojinsu su a rumbun application da game na Google wato Playstore. Sabon game din yana da dadin yi da kuma daukan hankalin ga wanda yake tafiyar dashi.
Saukar da wasan game din Zuma Revenge kyauta a wayarka ta Android.
Game din Subway an sanshi, saboda wasane da a cikin sa wani dan sanda da karensa su ke bin wani yaro marajin magana wanda ya ke yin lefi ta hanyar fesa wani abun fesawa. Game din dai anayin sa ne gaba daya akan titin jirgin kasa, wanda zakaita ganin wasu daga cikin taragonsa a ajjiye kaman sun samu matsala ko sun dena aiki.
Subway ana sabuntashi daga wannan birnin zuwa wancan birnin. Kuma wanda zamu bada link a saukar da shi, shine na birnin San Francisco dake kasar Amurka. Wannan birni an wadata shi da abubuwan more rayuwa da na ban sha'awa, da gine ginen zamani.
Ga yanda ake yin game din Subway
Subway game ne wanda a cikin sa wani dan sandan kasar turai tare da karensa su ke bin wayi yaro domin su kama shi. Yaron nan da su ke bi da gudu ya yi lefine tun a farko game din. Ka na shigowa game din za ka ga yaron da gwangwanin feshi kaman gwangwanin shantos a hannunsa.
To wannan gwangwanin feshin da ya ke hannunsa shi ya ke fesawa a wani allo, shine wannan dan sandan da karensa suke bin yaron da gudu domin su kamashi, shine shi kuma yaron ya ke gudu - domin gujewa hukuncin da doka ta tanadar ga wanda ya aikata irin lefinsa.
Kai da kake yin game din kai ne zakana kula da tafiyar wannan yaron ba a so ya yi karo da komai. Idan kuma ka bari yaron ya yi karo da wani tarago ko bango shikenan dan sandan nan zai kama shi, kenan wasan ya kare sai ka sake yi.
Amma idan kana da mabudi ko coins masu yawa ko da ka yi karo za ka iya ci gaba, idan coins naka sun kai ka siya mabudi. Sannan kuma idan ka yi tuntube sau biyu a take dan sandan nan zai iya kamaka, amma idan tuntube daya ne za ka iya ci gaba da gudunka. Ana so yayin da yaron ya ke gudu ka na cin wadannan coins din da kake gani a hanya. Idan ka tara wadannan coins din za su baka daman siyan abubuwa dadama, kaman takalmin taya.
Subway Surfers San Francisco yana da nauyin 59.93MB. Sannan kuma ya na budewa a wayoyin Android kama daga kananun version zuwa manyan version na zamani. Kananun version mu na nufin daga version 4 sai abun da yayi sama. Idan ka na so ka saukar da wannan game din sai ka shiga nan, ka saukar da shi a wayarka ta Android, sannan ka ci gaba da morewa.
Bayan ka gama saukar da shi sai ka yi install nashi. Kuna iya shiga nan domin ganin yanda ake install na application din da ba a PlayStore aka dakkosu ba. Wannan game din yana da dadi, kuma zai dauke maka kewa a duk lokacin da kake yin sa. Sannan game din ba shi da wahalar koya, za ka iya koyan shi a lokaci daya idan kana da saurin iya game.
Daga karshe sai dai muce a kula da battery domin idan ka yi nisa a game din za ka iya mantawa da battery wayarka. Anan mu ke cewa a more game lafiya!
Zamu tsaya anan, idan kuna da tambaya kuna iya ajiye ta a wajen comment dake kasa. Mun gode sai mun sake ganin ku!

Leave a Comment