Ka'idojin motsawa (laws of motion)
Ababen sufuri na zamani kamansu jirgi, da mota, da babur duk su na tafiyane akan wasu ka'idoji wanda masanin kimiyya da lissafi Isaac Newton ya gano tun a karni na sha bakwai (1660s). Wadannan ka'idojin guda ukune kuma duk wani wanda ya ke tafiya ya na aiki da su.
Ka'idojin guda ukune kaman kuma su na da alaka da junansu, saboda wani bangare ya na canzawa a wata ka'idar zai koma wata ka'idar. Misali, idan abu ya na tsaye, hakan ya na nufin cewa abun ya na karkashin ka'idar farko. Idan kuma abun ya fara tafiya ya na aiki da ka'ida ta biyu. Idan kuma wani abu daga wani bangare ya zo ya na kalubalantar abun ma'ana idan lokacin da abun ya ke tafiya ta gabar wani abun daga yamma ya zo ya na jawoshi ko turoshi baya wannan ya na nufin abun ya shiga ka'ida ta uku.
Za mu yi cikakken bayani game da ka'idojin nan guda uku. Sannan kuma akwai bambanci tsakanin abun da ya ke tafiya a doron kasa kaman mota da mashin, abubuwan da su ke tafiya a cikin iska kaman jirgi da satellite, da kuma wadanda su ke tafiya a kan ruwa kaman kwalekwale da jirgin ruwa.
Ka'ida ta farko ta na cewa idan karfin da suke aiki akan abun ya ke tafiya sun yi daidai to abun zai kasance a tsaye, ko kuma ya kasance ya na tafiyar da saurinta ba ya canzawa.
Abun da ake nufi a nan shine duk lokacin da wani ya ke tafiya to karfi guda hudune suke aiki akansa. Wadannan karfin su ne thrust, da air resistance, da friction, da weight. Za mu yi misali da mota weight shine nauyinta, wanda gravity ne ya ke kawoshi. Friction kuma shine karfin da ya ke baiyana a tsakanin abubuwa guda biyu yayin da daya ya ke tafiya ya na taba dayan, shi kuma weight ne ya ke kawoshi.
Thrust a nan shine karfin da injin motar ta ke samarwa. Air resistance kuma karfine wanda ya ke rage gudun abun shiyasa aka tsara gaban

ALLAH bada lada amma oga darasin bai kare ba amma naga ya yanke ko said nan gaba za.a katasash
ReplyDeletesimultaneous localization and mapping (SLAM) and OBSTACLE RECOGNITION So you need to get into graduate school. This is turning into an inexorably bigger objective for goal-oriented youngsters, since a profession in law offers regard, wealth, and dependability. In the post-downturn time frame, with the economy yet to recoup totally, there are many hopeful understudies wanting to land an astounding vocation as a noticeable attorney.patents on simultaneous localization and mapping (SLAM) and Lidar obstacle recognition
ReplyDelete