Yanda ake seta dark mode a xender
Dark mode yanzu zamaninsa ya shigo, shi ake yayi, wannan ya sa application irinsu WhatsApp, da Twitter, da Instagram, da Facebook duk su ma ana iya seta musu dark mode. Dark mode ya na da amfani ga waya da mai wayar kansa, saboda ya na rage farin hasken da ke futowa a cikin screen din waya.
Tutorial din nan a cikinsa za mu nuna yanda ake seta dark mode a Xender, tare da screenshot din kowane mataki, kai dai kawai ka je kasa ka ci gaba da karanta yanda bayanin yake.
2. Xender ta masu iPhone da iPad

2. Ka na taba kan hoton za ka ga Xender ta nuno ma menu dinta, wato su Ranking, da Phone replicate, da Language, da Connect to Jio Phone, da Rate us, da Share to WhatsApp, sai kuma More daga karshe, sai ka taba More din.

3. Ka na taba More din za ka ga Xender ta nunoma sauran zabukan wato Settings da About, sai ka shiga Settings din.

4. Ka na shiga Settings din a karkashin General za ka ga Theme kuma an zabi Default Green. Sai ka shiga Theme din.

5. Ka na shiga Theme din za ka ga kaloli da dama kaman Default Green, da Fashion Blue, da Fiery Orange, da Sky Blue, da Purple Grapes, da Mint Blue, da Sweet Pink, da Green Apple, da kuma Black a karshe. Sai ka taba Black din.

6. Ka na taba Black din za ka ga a take cikin application din ya yi duhu.

7. Daga nan sai ka dawo baya, ka je ka ci gaba da amfaninka da Xender.

Wadannan su ne matakan da ake bi a seta dark mode a Xender. Amma watakila matakan yanda ake yi a Android da iPhone su banbanta. Da fatan ana amfanuwa da tutorial din da ake samu a shafin nan.
Bawai sai a Xender kadai ake yin aikin da dark mode ba, ana iya da dark mode a sauran application kaman Facebook lite, da WhatsApp, da Instagram sai dai mu na iya cewa matakan da ake bi sun dan banbanta. Daga karshe kuma duk mai tambaya zai iya rubutawa a wajen comment wanda ya ke can kasa.
Za mu dakata anan da fatan ana amfanuwa da tutorial din da ake karantawa a shafin nan. Mu na godiya akan kawo ziyara shafin nan da ku ke yi ba dare ba rana. Sannan mu na fatan za mu sake ganinku a shafin nan
Tutorial din nan a cikinsa za mu nuna yanda ake seta dark mode a Xender, tare da screenshot din kowane mataki, kai dai kawai ka je kasa ka ci gaba da karanta yanda bayanin yake.
Saukar da Xender a nan
1. Xender ta masu Android2. Xender ta masu iPhone da iPad
Ga yanda ake yi
1. Da farko, ka bude Xender, bayan ka budeta sai ka duba daga can sama ta bangaren hagu za ka ga zanen hoton mage, sai ka taba hoton.
2. Ka na taba kan hoton za ka ga Xender ta nuno ma menu dinta, wato su Ranking, da Phone replicate, da Language, da Connect to Jio Phone, da Rate us, da Share to WhatsApp, sai kuma More daga karshe, sai ka taba More din.

3. Ka na taba More din za ka ga Xender ta nunoma sauran zabukan wato Settings da About, sai ka shiga Settings din.

4. Ka na shiga Settings din a karkashin General za ka ga Theme kuma an zabi Default Green. Sai ka shiga Theme din.

5. Ka na shiga Theme din za ka ga kaloli da dama kaman Default Green, da Fashion Blue, da Fiery Orange, da Sky Blue, da Purple Grapes, da Mint Blue, da Sweet Pink, da Green Apple, da kuma Black a karshe. Sai ka taba Black din.

6. Ka na taba Black din za ka ga a take cikin application din ya yi duhu.

7. Daga nan sai ka dawo baya, ka je ka ci gaba da amfaninka da Xender.

Wadannan su ne matakan da ake bi a seta dark mode a Xender. Amma watakila matakan yanda ake yi a Android da iPhone su banbanta. Da fatan ana amfanuwa da tutorial din da ake samu a shafin nan.
Bawai sai a Xender kadai ake yin aikin da dark mode ba, ana iya da dark mode a sauran application kaman Facebook lite, da WhatsApp, da Instagram sai dai mu na iya cewa matakan da ake bi sun dan banbanta. Daga karshe kuma duk mai tambaya zai iya rubutawa a wajen comment wanda ya ke can kasa.
Za mu dakata anan da fatan ana amfanuwa da tutorial din da ake karantawa a shafin nan. Mu na godiya akan kawo ziyara shafin nan da ku ke yi ba dare ba rana. Sannan mu na fatan za mu sake ganinku a shafin nan

Leave a Comment