Yanda ake seta Google mail a wayar Android
Android wayace da kamfanin Google su ke samar da manhajarta ga kamfanonin da su ke kerata. Shi ya sa za ka ga wasu bangarori a cikin wayar Android kaman Play store da Google docs wadanda ba a iya aiki da su har sai an seta Gmail a wayar.
Idan ba ka daura gmail dinka a wayarka ba, ba ka da daman shiga Play store ka saukar da application, ko Google drive ka boye abubuwanka, kirkiran document, ko kuma scan dinsu a cikinsa. Ko da a YouTube ba ka da daman subscribe din channel inde ba ka daura gmail dinka ba da sauran aiyuka.
Shin ko ka san yanda ake update din Google play service a wayar Android.
Daman a shafin nan mun rubuta darusa daban-daban a kan yanda ake bude Gmail a wayar Android cikin sauki. Bude Gmail babu wahala ko kadan kuma kai ma za ka iya yi idan kabi matakan da muka nuna a sama.
Shin ka na bukatar koyan yanda ake boye hoto ko bidiyo a gallery a wayar Android?
Ba tare da wani bata lokaci ba, ga matakin da za a bi domin seta Gmail a wayar Android.
Shin ka san menene barcode da kuma yanda ake scan dinsa a wayar Android?
2. Ka na shiga Accounts, sai ka je kasa ka shiga Add account.
3. Ka na shiga Add account sai ka yi kasa ka shiga Google.
4. Ka na shiga Google din za ka ga wayar ta fara Checking info... sai ka jira ta gama.
5. Ta na gamawa za ta nuna ma wajen Sign in, wato wajen da za ka rubuta adreshin gmail da password din ka.
6. Daga nan sai ka shiga inda aka rubuta Email or phone, ka rubuta adreshin e-mail din ka. Misali, nuramahdiidris@gmail.com sannan ka shiga Next.
7. Ka na shiga Next din za a nunoma wajen rubuta password. Sai ka shiga inda aka rubuta Enter your password, ka rubuta password din ka - sannan ka sake shiga Next.
8. Ka na shiga Next din za su nuna ma welcome tare da adreshin gmail dinka da wani rubutu mai yawa. Sai ka yi kasa, ka shiga I agree.
9. Ka na shiga ‘I agree’ wayar za sake Checking info... sai ka jira ta gama - ta na gama checking info din za ta nuna ma Google services. Sai ka taba inda aka rubuta more. Idan ka lura za ka samu a daidai inda aka rubuta Back up to Google Drive ta kusa da Backup & restore wajen a bude yake. Idan kuma a rufe yake sai ka bude shi, sannan ka shiga I agree.
Ka na yin haka shikenan ka gama daura Gmail a wayarka ta Android. Ka na daura Gmail naka duk wani application na Google wanda ba ya aiki a wayarka sai da gmail zai fara aiki. Daga nan sai ka cigaba da harkokinka yanda kakeso.
Shin ka san yanda ake scan din document a wayar Android?
Sannan kuma duk wanda yake da tambaya zai iya ajiye ta a wajen comment dake kasa. Hakama muna bukatar ku gaiyato mana 'yan uwa da abokan arziki domin su zo su amfana da abubuwan da muke rubutawa a shafin nan.
Mu na godiya akan ziyartar shafin nan da kuke yi, kuma muna fatan sake ganinku a shafin nan. Daga karshe kuma kuna iya rarraba wannan rubutun a shafukan sada zumunta na internet.

Ga yanda ake setawa
1. Da farko, ka dauki wayarka, ka shiga Settings. Ka na shiga Settings din sai ka yi kasa ka shiga Accounts.2. Ka na shiga Accounts, sai ka je kasa ka shiga Add account.
3. Ka na shiga Add account sai ka yi kasa ka shiga Google.
4. Ka na shiga Google din za ka ga wayar ta fara Checking info... sai ka jira ta gama.
5. Ta na gamawa za ta nuna ma wajen Sign in, wato wajen da za ka rubuta adreshin gmail da password din ka.
6. Daga nan sai ka shiga inda aka rubuta Email or phone, ka rubuta adreshin e-mail din ka. Misali, nuramahdiidris@gmail.com sannan ka shiga Next.
7. Ka na shiga Next din za a nunoma wajen rubuta password. Sai ka shiga inda aka rubuta Enter your password, ka rubuta password din ka - sannan ka sake shiga Next.
8. Ka na shiga Next din za su nuna ma welcome tare da adreshin gmail dinka da wani rubutu mai yawa. Sai ka yi kasa, ka shiga I agree.
9. Ka na shiga ‘I agree’ wayar za sake Checking info... sai ka jira ta gama - ta na gama checking info din za ta nuna ma Google services. Sai ka taba inda aka rubuta more. Idan ka lura za ka samu a daidai inda aka rubuta Back up to Google Drive ta kusa da Backup & restore wajen a bude yake. Idan kuma a rufe yake sai ka bude shi, sannan ka shiga I agree.
Ka na yin haka shikenan ka gama daura Gmail a wayarka ta Android. Ka na daura Gmail naka duk wani application na Google wanda ba ya aiki a wayarka sai da gmail zai fara aiki. Daga nan sai ka cigaba da harkokinka yanda kakeso.
Shin ka san yanda ake scan din document a wayar Android?
Sannan kuma duk wanda yake da tambaya zai iya ajiye ta a wajen comment dake kasa. Hakama muna bukatar ku gaiyato mana 'yan uwa da abokan arziki domin su zo su amfana da abubuwan da muke rubutawa a shafin nan.
Mu na godiya akan ziyartar shafin nan da kuke yi, kuma muna fatan sake ganinku a shafin nan. Daga karshe kuma kuna iya rarraba wannan rubutun a shafukan sada zumunta na internet.
Leave a Comment