Mene ne Operating System (OS)? August 04, 2020 Yanda fasahar na'ura mai kwakwalwa take aiki akwai abun ban al'ajabi sosai. Domin idan ka dauki wayar Android ko iPhone ko na'...
Mene ne Application? July 30, 2020 Na'ura mai kwakwalwa ta zamo babba abokiya huldar mutane a harkokinsu na yau da kullum. Kuma ba komai bane ya sa ta zamo abokiyar huld...
Yanda ake kirkiro WordPress July 28, 2020 WordPress dayane daga software da ake amfani da su a internet domin bude blog. Kuma shine blog da aka fi amfani da shi wajen gina blog a y...
Yanda ake aiki da ka'idar BODMAS 02 July 28, 2020 A darasin da ya wuce mun yi bayanin BODMAS da ma'anarsa da matakansa tun daga matakin farko zuwa na karshe. Saboda haka a cikin darasi...
Yanda ake aiki da ka'idar BODMAS a wajen lissafi 01 July 28, 2020 Kaman yanda bayanai su ka gabata a darusan koyan lissafi - mun nuna ka'idojin da ake bi wajen warware matsalolin lissafi wanda ya kuns...
Saukar da Gboard a wayarka July 28, 2020 Bayanai sun gabata a shafin nan akan menene keyboard, da kuma yanda ake seta shi a wayar Android . Kuma a wadancan darusan mun nuna yanda ...
Yanda ake saukar da audio ko bidiyo a YouTube July 07, 2020 Saukar da audio ko bidiyo a YouTube aikine mai sauki wanda a cikin mintina kadan za a gama. A cikin darusan da su ka gabata a shafin nan m...
Yanda ake seta yaren turanci a China phone ko da ba a gane yaren wayar July 07, 2020 Akwai wani lokaci da ka za ka ga cewa idan ka ajiye wayarka yara su na dauka su yi shige-shige a cikin wayar. Wani lokacin ma za ka samu s...
Yanda ake yin restore din China phone ko da an manta password ɗinta July 07, 2020 Watakila ka taɓa siyan wayar China da wani ya yi amfani da ita, kuma ka bukaci yi mata restore, amma abun ya ci tura, saboda ba ka san pas...
Mu koyi joni darasi na daya June 25, 2020 Daga cikin darusan da su ka gabata mun yi bayanin yanda ake gyara waya idan ta fada ruwa , da mun bayanin yanda ake ragewa waya wahala , ...